“Na samu nasarar jawo mutane 20 zuwa addinin kirista a yau”—Nuhu Ɗan Fillo
Matashin nan mai suna Nuhu Ɗan Fulani naci gaba da jam mutane cikin addini kirista inda yace a yau kaɗai ya samu mutum 20 sun miƙa wuya gare shi
Nuhu Ɗan Fillo fa naci gaba da yiwa Addinin Musulunci da Musulmai ɓarna, ya kamata Malamai su tashi tsaye a kansa
0 Comments