Gaskiya Ya Kamata Hukuma Ta Dau Mataki Akan Rawar Da Wannan Mata Tayi Da Karamin Yaro A Gidan Gala

Gaskiya Ya Kamata Hukuma Ta Dau Mataki Akan Rawar Da Wannan Mata Tayi Da Karamin Yaro A Gidan Gala.











A yanzu sanin kan kune duk wasu manyan kasa she da ake zuwa domin bude ido kamar su America da Dubai an hana yan Nigeria zuwa wannan kasa shan sabo da hausawa basu iya samun guri ba gaskiya.

Da yawa wasu suna man tawa da mecece gala a wajan yan wasan hausa film wato kannywood kenan, idan baku sani ba to kusani harkar gala kusan itace farkon harkar film.Domin da kwata kwata ba’asan wai tibi ba sai dai aje dan dali kamar dai yadda kuke ganin yan gala suna hawa inda suke rawa idan har suka ji an saka musu kida sumafara chashe wa.

Dan haka mutane wannan abun ya dai na sawa kuna zagin su domin kawai addu’a ce mafita bawai zagi ba dan haka kowa yasan da cewa harkar gala tariga yin bidiyo zuwa wajan hausawa.

Kamar dai yadda mukaji wasu jaruman suna bayyana wa masu ne man labari cewa lokacin da suka fara harkar bawai film suke ba sai dai suyi wasa na kwai kwayo a gaban mutane.

Post a Comment

0 Comments