Qalu innalillahi yadda budurwa ta kone kanta akan saurayin ta kun san akan menene shiga kagani tab…

 Qalu innalillahi yadda budurwa ta kone kanta akan saurayin ta kun san akan menene shiga kagani tab…

Qalu innalillahi yadda budurwa ta kone kanta akan saurayin ta kun san akan menene shiga kagani tab…

Wata budurwa mai suna A’isha a garin Daura ta yi yunkurin kashe kan ta hanyar zubawa jikinta Fetur inda ta kunnawa kan ta wuta sakamakon labarin da ta samu cewa, saurayinta ya kai kudin neman auren shi ga wata buduwarsa wadda ba ita ba.

Wanda take yanke A’isha ta kunnawa kan ta wuta sakamakon cin amanar da saurayin nata yai mata inda yanzu haka tana asibitin General hospital daura domin karban magani.

Sau da yawa irin wannan tana faruwa akan ‘yan matan da samarin au suke yaudaran su sai bayan sun gama bata musu lokaci, sai kuma suje su auri wata badan wanda ba ita ba.

Post a Comment

0 Comments