Ina Kira ga gwamnati duk namijin da yaƙi yin Aure a ɗaure shi shekara 10 ko ya biya Miliyan 10—Faiza Usman

Ina Kira ga gwamnati duk namijin da yaƙi yin Aure a ɗaure shi shekara 10 ko ya biya Miliyan 10—Faiza Usman

 RA’AYÍ: Shín kuna ganin cewa ya kamata gwamnatin Nàjeriya ta sanya wannan dokar da wannan kyakykyawar budurwar mai suna Faeezah Usman take kira a saka 

Kuna goyon bayan gwamnati ta ɗauki wannan shawara ta Fai'iza?

Post a Comment

0 Comments