Tirkashi Yadda yan mata suka fara rawar sabuwar Wakar Ado Gwanja daya saki jiya Da za,ayi bikin sallah da ita yan mata sun fara rawar sabuwar Wakar domin farin ciki da dan gidansu wato ado Isah Gwanja mawakin mata haka kuma É—an gidan mata kamar yadda ya fada da bakinsa cewar mata sune abokan rayuwarsa.
Babu shakka mawakin Ado Gwanja babu wasu masu Mutukar san Wakokinsa kamar mata domin shi duka wakokinsa na mata ne inda yace babban burinsa kullum duka yayansa Allah ya bashi mata dalilin soyayyar da yake wa mata shine ya sashi wan nan addu’ar ado Gwanja na gidan mata.
kalli cikakken video 👇👇👇👇🤣
Hakan tasa baki dayan wakokinsa sun kasance matane suke kan gaba gurin samuwar farin ciki da kuma nishadi adukkan wakokinsa idan ya saki mata abun so da kaunar mawakin ado dan Isah Gwanja.
0 Comments