Allahu Akbar Jarumar Kannywood Aisha Bloody ta Bayyana Wa Duniya Cewa Akwai Soyayya Mai Karfi Tsakanin ta Da Nura Mustafa Waye Kuma Tabbas Kowa Yana Son Junan Su.
Jaruma Aisha Bloody ta ce Ko Mutuwar Iyayen ta Bata Tabata Kamar yadda ta Nura Mustafa Waye Ta Tabata ba Kamar ta Darecta Nura Allah Yajikan Sa dai.
Sannan Lokacin da Ake Shirar da Ita Tayi Kuka Sosai da Aka Tabo Mara Lokacin da Nura Mustafa Waye ya Rasu Allah Sarki Ku Kalli Full Bidiyon Shirar Tasu a Kasan Wannan Rahoto.
0 Comments