Innalillahi: Mahaifiyar Fitaccen Malamin Addinin Musulunci, Haifan, Ta Riga Mu Gidan Gaskiya ...

 







Innalillahi: Mahaifiyar Fitaccen Malamin Addinin Musulunci, Haifan, Ta Riga Mu Gidan Gaskiya 

 Da yammacin jiya Juma'a ce Allah ya karbi rayuwar mahaifiyar malamin addinin Musulunci, Sheikh Abdurrazak Yahaya Haifan Marigayiyar ta rasu ne da yammacin Juma'ar ce 15 ga watan Disamba a birnin Tarayyar Najeriya, Abuja An sanar da sallar jana'izar marigayiyar yau Asabar da misalin karfe 10:00 na safe a Gwagwalada da ke Abuja 

za a yi jana'izar marigayiyar ce a yau Asabar 16 ga watan Disamba da misalin karfe 10:00 na safe a Gwagwalada da ke Abuja. 

Post a Comment

0 Comments