"Yanzu Babu Abinda Nake Fatan Ganin Na Samu Kamar Mijin Aure, Tunda Har Allah Yasa Na Samu Sauki"
"Haƙiƙa Naga Darasi Daban-daban a Lokacin Da Nake Kwance Bani Da Lafiya, Don Haka Babu Abinda Da Nake Fatan Ganin Na Samu Kamar Mijin Da Zai Aure Ni"
Cewar Maryam Yahaya


0 Comments