Yar Uwar Ga Wacce Gabanta Ya Bude Kafin Aure Ga Hadin Magani Sahidan Domin Matsin Farji












Ka Kayan Hadin Da Zaki Samo Domin Samun Matsin Gaban Mace:

Ganyen magarya
zogale
bagaruwa
ganyen bagaruwa
alim
sabulun salo
sabulun zaitun
sabulun habbatussauda
Miski
madararturare.
Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya


Kizuba miski d madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shiga

Maganin Sanyi (Insfections)
Duk macen data ke son ni’ima ta tabbatar mata, koda yaushe ta kasance cikin ni’ima to lallai ya zama dole ta magance matsala ciwo sanyi

( TOILET INFECTION)
Domin magance wannan matsala ta samu wadannan kayan

hulba
bagaruwa
habbatussauda
Ki hada hulba da bagaruwa guri daya, ki dafa idan ruwan ya sha iska sai ki zauna a ciki, kuma ki samu man habbatussauda kiyi matsi dashi

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Post a Comment

0 Comments