Hatsarin Motar Da Lawan Ahmad Yayi Har Ya Mutu Yanzu Aka Bayyana Gaskiyar Lamari innalillahi











Sai Dai Bayan Fitar Labarin Karyar Da Ake Yadawa Akan Jarumin Sai Mutane Suka Fara Karyata Lamarin, Wasu Kuma Suke Gaskatawa Domin Rayuwa Batada Tabbas.



Duk Da Haka Bayan Jarumin Yaci Karo Da Wannan Labarin A Take Ya Wallafa Wata Gajeriyar Bidiyo A Shafinsa Na Instagram Yadda Yake Karyata Wannan Batu Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinsa.


                Kalli cikakken video 👇



Post a Comment

0 Comments