Tirkashi! Bidiyon Yadda Wata Ƙatuwar Tukunyar Girki Ta Kife Ya Girgiza Intanet

Wata mai yin abinci ta ga ta kanta lokacin da ƙatuwar tukunyar da take girki da ita ta ɓare ana saura kaɗan lokacin da akayi da ita zata kammala abincin domin wani taro. Jaridar Legit.ng ta tattaro.

An dai ɗauki kwangilar ta ne domin ta dafa kalar abinci daban-daban na wani taro da za a gudanar.

Tana girkin ne da wata ƙatuwar tukunyar ne lokacin da tsautsayin ya auku da ita.

Wata mai yin abinci ta ga ta kanta lokacin da ƙatuwar tukunyar da take girki da ita ta ɓare ana saura kaɗan lokacin da akayi da ita zata kammala abincin domin wani taro. Jaridar Legit.ng ta tattaro.

                   Kalli cikakken video 👇

Post a Comment

0 Comments