Ga Maza: Idan kana so ka kwana kana saduwa da Matar ka ba tare da kayi inzali ba to kalli video...



Daga zarar ciki ya shiga mace za tasamu wassu alamomi da bata saba ji ba, (ma’ana alamomin juna biyu kenan) daga cikin alamomin akoi :..


1🤰🏽- Ketaren wata

2 🤰🏽- Tashin zuciya

3 🤰🏽- Gajiya

4 🤰🏽- Amai

5 🤰🏽- Nonuwa suna kara girma.

6 🤰🏽- Zazzabin safe

7 🤰🏽- Yawan fitsari

8 🤰🏽- Yawan kwadayi

9 🤰🏽- Karuwar karfin sha’awa.


Wadannan alamomin baza su tabbatar da cewa mace tana dauke da juna biyu ba, a dai-dai wannan lokocin mace yakamata tayi gwajin fitsari ko jini domin tabbatar da cikin.


An raba ciki zuwa zango uku:


1🤰🏽- Zango na farko yana farawa daga shigan ciki zuwa watanni uku.

2 🤰🏽- Zango nabiyu yana farawa daga watanni uku zuwa wata shidda.

3 🤰🏽- Zango na uku yana farawa daga watanni shidda zuwa haihuwa.


Hanyoyin da mace mai ciki zatabi domin zama cikin koshin lafiya:


1 🤰🏽- Idan mace tayi ciki yaron da yake cikinta yana zukan jininta sabida shine abincinsa wannan dalilin yasa mata masu ciki suna yawan samun karancin jini .


Yakamata ta samu nau’in abinci mai dauke da sinadarai masu gina jiki, kayan lambu, da kuma kayan mar-mari:


🤰🏽- Wake

🤰🏽- kifi

🤰🏽- Nama

🤰🏽- kwai da sauransu


Dakuma ganye da kayan itatuwa kamar su :


🤰🏽- Salat 🍈

🤰🏽- kabeji 🍑

🤰🏽- Alayyafu 🥬

🤰🏽- zogole 🌿

🤰🏽- Lemu 🍊

🤰🏽- kankana 🍉

🤰🏽- Apple dasauransu .🍎


Wanda cin abinci lafiyayya yana karate’s mata jini , lafiya , yana karawa yaron da yake cikin ta lafiya da kaifin basira .


 


 


2- 🤰🏽 Rayuwar yau da kullum na mai ciki dole ya banbanta da na sauran mutane.


a- mace mai juna biyu bai kamata tadinga aikin wahala sosai ba, yakamata tadinga hutu ko wacce rana .


 


b🤰🏽- idan mace mai ciki bata da lafiya dole taje asibity domin gudun kada tayi amfani da maganin da zai zama mata matsala ,ko zai yakawo matsala ga yaron cikinta .



c- tsaftar muhalli da tsaftar jiki yana da amfani sosai ga mace mai juna domin kare kanta da yaron cikinta daga kamuwa da cututtuka .

d- maccen da take yawan amai yakamata tayi amfani da busheshshen abinchi wanda hakan  zai rage yawan amai ko kuma ya tsayar da aman gabaki daya .


3- Zuwa awu (Antenatal) yana da amfani sosai wanda a lokacin awu za a auna aga yadda yaro ya kwanta a ciki da. kuma girmansa da kwanakin cikin.


 


 


Kuma ana auna aga wasu matsaloli masu kashe uwa da jaririnta domin a magance su, kamar su


1🤰🏽- Hawan jini

2🤰🏽- Ciwon sugar na masu juna

3🤰🏽- Cutan kanjamau

4🤰🏽- Yawan Jini

5🤰🏽- Zazzabin cizon saura

6🤰🏽 – Alamar Eclampsia

4🤰🏽- Ina gargadin mata da sudinga amfani da maganin karin jini da ake basu a wajen awu (Antenatal).


mafi yawan mata idan anbasu maganin karin jini mai makon suyi amfani dashi kullum, amma basa amfani da shi, da sunan basa son warin maganin , wanda wannan baya daya daga cikin dalilin da zaisa a hana mutum shan wannan maganin .


 


.


Asani dama chan magani ba Dan dadi ake shanta ba, illa Dan neman lafiya da neman kariya daga lafiya .


 


 


5- Sai Kuma daukan allurar tetanus, wannan wata allurace da akeyiwa mata lokocin awun ciki , amma mafi yawa mata basa son wannan allurar sabida rashin sanin amfaninta .


 


 


Gaskiya wannan allurar tanada amfani sosai wanda yana daga cikin amfaninta shine kare yaro daga kamuwa da wannan cutan nan mai hatsarin gaske wato ( tetanus ) .


 


 


6- Motsa jiki lokocin juna biyu nada amfani sosai ga kadan daga ciki:


– Yana taimako wajen rage ciwon baya, tashin zuciya, kumburan kafa da kuma kunburin Jiki.

– Yana taimaka wajen kare ko lura da ciwon suga na Lokacin goyon ciki


 


🤰🏽- Yana taimaka wajen Karin karfi

🤰🏽- Yana taimaka wajen bunkasa yanayi

🤰🏽- Yana taimakon karfin jiki, jinya da kuma lafiyan jiki.

🤰🏽- Yana taimakon ki wajen yin barci mai dadi

Abubuwan da yakamata mace mai ciki ta sani lokacin motsa jiki.


 


 


🤰🏽- Ta saka kayan da suke matse jiki kamar r igar mama, da kuma daure ciki dan kar aji ba dadi 

Post a Comment

0 Comments