Domin kara kaurin mazakuta tsayi da da jimawa ana saduwa ga hanyoyin da zakubi cikin sauki












Wannan wani sahihin hadin maganin saukin kawowa ne, kankancewar gaba, domin biyawa iyali bukata akan gado, da kuma karin kauri da tsayin mazakuta.

(1) Garin kirya danya.

(2) Doraw.

(3) Marke.

(4) Faru.

(5) Anno.

(6) Baure.

Wanda keda ikon samunsu a sassakensu to sai a dakasu tun suna danyu, sannan a shanya idan suka bushe sai a hada a daka wanda zai iya samunsu a gari to idan ya samu yarika sha da koko ko kunu ko shayi ko madara ko nono ko ruwa.

Amma idan sansamune kanaso yama aiki sosai mutum ya rika shansa a madara ko nono, wadanda ya tabbatar da kyansu ko kuma madara irin wanda a cikin sanadaran da aka hadata akwai irin madarar shanun nan a ciki, wanda kuma bai da halin samun wannan to sai ya rika sha a koko ko nono mai kya.

In sha Allah za’a yi mamaki sosai domin wannan anjarraba shi wajan karama gaba kauri da tsayi da karfi, sannan idan Allah yasa kayi dace ya karbeka koda bayan lokaci gabanka ba zaikara kankancewa ba.

Kuma idan kadau lokaci kana amfani da shi to in sha Allah ko hankalinka na kwance gaban mutum kwatakwata yana daina irin tamukewar nan da yakeyi, ko yana kwance zakaga yana nan da kaurinsa, kuma a jarraba in sha Allah za’aga ikon Allah.

Kuma massaman wannan hadin idan har ya karbi mutum kana shansa baza kayi minti ishirinba zakaji yafara aikin sa, domin bayan wannan aikin da duk yake yi yakan kara sha’awa ma ga namiji domin cikin wadannan mintina dana fadi zakaji al’auranka ya fara motsawa hakanan.

Allah yasa mudace.

Post a Comment

0 Comments