Kabilar Da Sai Namiji Ya Zane Mace Har Bayanta Yayi Jini Kafin Ya Iya Aurenta











Ana dukan Matan kabilar Hamar dake kasar Ethiopia don auna irin son da sukewa mazajensu a yayin gudanar da al’adun aurensu.


Za’a dinga tafkarsu ne har sai bayansu ya fashe yana zubar da jini( kamar yanda kuke gani a hotunan dake kasa ). Kuma ba’a yarda su yi koda ihu ba. Kai har magiya sukewa mazajensu a kan su cigaba da jibgarsu.


Al’ada kenan. Maza ko mu aro wannan al’ada ne? Matanmu za ku iya wannan bajinta kuwa?😌

Post a Comment

0 Comments