Allah mai halitta kala kala shiga kaga bidiyon nan…

 


Allah mai halitta kala kala shiga kaga bidiyon nan…


Allah mai halitta kala kala shiga kaga bidiyon nan yadda wata yarinya Celine ya dauki hankali acikin al umma na yadda kafafuwanta suke kamar almakashi abin ya jijiga mutanen duniya sosai matuka ganin haka


bidiyon wata yarinya mai suna erakoze Celine Yar shekara bakwai aduniya da Allah yayi mata wata irin halitta a kafarta kuma taba gudanar da alamuranta na yau da kullum lamar yadda kowa yakegin al amuransa



Celine yarinya ce mai kimanin shekara bakwai aduniya likitoci sun bayyanawa mahaifiyarsa cewa baza ta wuce ba wai bazata wuce shekara biyu aduniya ba sai gashi kuma yanxu tana da shekara bakwai aduniya.


kai tsaye ku kalli cikakkakiyar tattaunawar ta tashar Afrimax English tayi da ita yanxu ku shiga nan kallon cikakken bidiyon shiga nan

Post a Comment

0 Comments