Tirkashi Anma Nana Izzar So Tambaya da ta Kasa Amsawa

 



Tirkashi Anma Nana Izzar So Tambaya da ta Kasa Amsawa.


Jaruma Minal Ahmad wacce akafi saninta da Nana Acikin Shirin Izzar So an mata wata tambaya wacce Jarurmar ta kasa Amsawa


Anma Jarumar wannan tambaya ne lokacin da Abdul Gaya shahararren dan TikTok yake mata tambayoyi akan Abinda Ya shafe rayuwar ta


Kalli cikakken video 👇 




Post a Comment

0 Comments