Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Gobara Tayi Sanadiyyar Konewar Mutane 8 a garin Zaria. Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Gobara Tayi Sanadiyyar Konewar Mutane 8 a garin Zaria…











Mutane Takwas ne suka ƙone ƙurmus sakamon tashin wutar gobara a sabon garin zariya cikin wata Anguwa da ake kira da hayin Ojo.

Wakilin Alfijir Hausa yace Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis 22/02/2023 da Misalin karfe 3:47am na dare....


Muna Masu Addu’a Allah Yaji Kansu da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen

Post a Comment

0 Comments