Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun’ Meyafaru da Jarumi Tashir Fage Yanzu Aka Gansa Akan Keken Guragu.


Toffa Babbar Magana Tabbas Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Alumma Dubada Ganin Yadda aka Saki Wasu Hotunan Sa Akan Keken Guragu Kuma ana Tura Sa.



Sai dai Yanzu haka Dai Mun Bibiyi Wannan Lamari Kuma Mun Gano Gaskiya Akan Lamarin Nan Matuka Sosai.

Bayan Bibiyar Wannan Lamari da Mukai Mun Gano Cewa Maganar Gaskiya Ita Ce Jarumi Tashir Fage Yana Nan Lafiyyar Sa Klau, Sai dai Abunda Yasa aka Gansa Akan Keken Guragu Shine Ana Shirya Wani Film Ne n a Hausa. 

Muna Godiya Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na 

Post a Comment

0 Comments