Yau wani ya je ɗaukar kuɗi a banki suka ba shi buhun tsabar N2,000. Tsabar dubu nawa za ku iya karɓa idan wani banki ya ba ku?






Yau wani ya je ɗaukar kuɗi a banki suka ba shi buhun tsabar N2,000. 


Tsabar dubu nawa za ku iya karɓa idan wani banki ya ba ku?

Mutane sunacecekuce akan wannan Abunda shugaban kasa Takeyi

Talakawa sunata korafikan wannan canjin kudin da yakeso yayi a Nigeria 

Toh duk dade shi shugaban kasa ne amma bekamata ace an aiwatar dahakabaa a Nigeria 

Yanzu duk nasu kasuwanci za akoma amfani da coins kudin kaandala.. 

Nigeria munacikin jarabawa Allah kabamu ikon Cinye wannan jarabawar taka... 

Kasa Duk wani bawanka yayinasara akai 

Gaskiya mutane sunata Mamaki akai. 

Toh munbarwa allab zabi danshine kawai maganinsu... 

Allab kaimana maganisu da kanka ya allah kasa talaka yasamun incinkansa a Nigeria kabamu Shugaba wanda zaimana maganinsu

Post a Comment

0 Comments