Wani Mutum Ya Taba Kamamu Akan Gadon Matarsa – Bosho

Wani Mutum Ya Taba Kamamu Akan Gadon Matarsa – Bosho..... 











Shahararren Jarumin Finafinan Hausa (Kannywood) Bosho ya bayyana yadda wani mai gida ya taba kamasu akan tsakiyar Gadon matarsa ayayin daukar wani shiri, duk da cewa kafin mai gidan ya fita sai da yayi mau gargadi kada a shiga dakin matar sa..... 

Bosho yayi bayanin hakan ne yayin zantawarsa da shashin Hausa na BBC ta cikin shirin Daga Bakin Mai Ita. Baya ga tarihinsa da ya bayar, Bosho Ya bayyana irin kalubalen da harkar ke fuskanta.

Kalli Yadda Aka Ba Hammata Iska Tsakanin Uwargida Da Dangin Amarya A Filin Biki
Ku danna kan faifan bidiyon dake kasa domin kallon cikakkiyar tattaunawar da Bosho yayi da BBC Hausa. 

                      Kalli video 😱👇👇


Wani Mutum Ya Taba Kamamu Akan Gadon Matarsa – Bosho 

Post a Comment

0 Comments