Bidiyon Yadda Wani Saurayi Ya Sayi Birthday Cake Din Wa

Bidiyon Yadda Wani Saurayi Ya Sayi Birthday Cake Din Wa..... 

Tirkashi!. Wani matashin saurayi mai tashen kudi ya sayi Birthday din wata jaruma a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood zunzurutun kudi har Naira Miliyan Uku (3,000,000). 

To sai siyan wannan Cake din ya bar baya da kura musanman a shafukan sada zumunta na zamani, irinsu Tiktok, Instagram da Facebook.

Bidiyon Yadda Ahmad Bifa Ya Dakatar Da Hafsah Tuge Daga Shirin Amaryar Tiktok
Wasu na ganin bai kamata a wannan kadamin da ake ciki a sayi Cake da irin wannan tsada haka ba, inda suke ganin dama gidan marayu ya kai kudin, yayin da wasu ke da akasin wannan ra’ayi.

Domin kallon wannan bidiyo sai ku danna nan 👈👈👈👇👇 

Post a Comment

0 Comments