Da Na Auri Talaka Gara Na Mutu Banyi Aure Ba – Cewar Fatima Sheka

Da Na Auri Talaka Gara Na Mutu Banyi Aure Ba – Cewar Fatima Sheka....... 











Wata Matashiya yar arewacin na Najeriya mai suna Fatima Sheka ta ce da ta auri talaka Gara ta mutu ba tayi aure ba. Matashiyar ta bayyana hakan ne a shafinta na Twitter. 

To sai dai wannan rubutu da tayi ya dau hankali sosai a shafukan sada zumunta, inda mutane da dama sukayi ta bayyana ra’ayinsu kan hakan.

Da Makullin Aljanna A Hannun Mutane Yaka Da Mukam Sai Dai Muyi Hakuri – Cewar Hauwa Waraka
Jarumar tayi wallafa kamar haka “Nifa Idan Har Talaka Zan Aura, To Gwara Na Mutu Ban Yi Auren Ba” a Cewar Fatima Sheka. 

                       Kalli video 😱👇👇👇



Post a Comment

0 Comments