Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Anyiwa Wani Matashi Dan Kasuwa Me suna Tasi’u Kisan Gilla A Jihar Neja.....
Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Anyiwa Wani Matashi Dan Kasuwa Me suna Tasi’u Kisan Gilla A Jihar Neja
Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Anyiwa Wani Matashi Dan Kasuwa Me suna Tasi’u Kisan Gilla A Jihar Neja
An yi wa wani matashin dan kasuwa mai suna Tasi’u wanda aka fi sani da Gata dake kasuwanci a kasuwar Kure dake Minna kisan gilla a Unguwar Fadikpe dake Birnin.
Wakilin RARIYA ya tattaro cewa a cikin dare aka kwankwasawa matashin kofa bayan ya bude aka buga masa guduma a kai inda daga baya ya cika a asibiti.
Saidai wata majiya ta ce an yi nasarar cafke wanda ake zargi da aikata laifin.
Daga Nuruddeen Isyaku Daza
0 Comments