Bidiyon Yadda Ahmad Bifa Ya Dakatar Da Hafsah Tuge Daga Shirin Amaryar Tiktok

Bidiyon Yadda Ahmad Bifa Ya Dakatar Da Hafsah Tuge Daga Shirin Amaryar Tiktok..... 











Jagoran shirin nan mai dogon zango na Amaryar Tiktok Ahmad Bifa ya shaida wa Freedom Radio dalilansa na saka Hafsah Tuge a shirin. 

Koda yake ya ce yanzu ya dakatar da ita daga Amaryar Tiktok har zuwa a kammala bincike kan zargin cewa tana da aure a kanta, kamar yadda labarin ya karade shafukan sada zumunta.

Bidiyon Jaruma Umma Shehu Da Babbar Yarta Suna Rawa Ya Tada Kura
To sai dai a wata tattaunawa da jrumar ta yi da Freedom Radio, Humaura Amaryar Tiktok ta ƙaryata wannan labari. To sai duk da hakan Ahmad Buga yace dakatar da ita.

Ga bayaninsa a yayin zantawarsa da 

                    Kalli video 😱😱👇👇


Bidiyon Yadda Ahmad Bifa Ya Dakatar Da Hafsah Tuge Daga Shirin Amaryar Tiktok 

Post a Comment

0 Comments