Madigo: Subhanallahi yadda wata masifa ta shiga kauyuka suna dorawa a Tiktok

 Madigo: Subhanallahi yadda wata masifa ta shiga kauyuka suna dorawa a Tiktok..















Wani fefen bidiyo ne ya bayyana na wasu mazauna kauye,an nuna su inda suke rungumar juna hade da lasar bakin junan su a jikin wani ginin kasa wanda hakan ne ya tabbatar mana da a kauye lamarin ya faru.

Yara ne har guda uku PDP wadanda suke da Kananan shekaru.

Bidiyon yayi matukar jawo magana a dandalin na Tiktok.

Muna addu’ar Allah ya shirya su,ya yaye musu irin halin don Albarkacin Annabi.


Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su.

Ga bidiyon nan a kasa.




Post a Comment

0 Comments