Masha Allah a karon farko Saratu Gidado (Daso) ta bayyana hotunan ta tare da mijin ta

 Masha Allah a karon farko Saratu Gidado (Daso) ta bayyana hotunan ta tare da mijin ta..
















Fitacciyar jarumar Kannywood wacce taga jiya kuma taga yau Saratu Gidado wacce akafi sani da Daso ta bayyana wasu hotunan ta tare da mijin ta a karon farko.

A kwanakin baya an sha cece kuce kan cewa ba lallai tana da aure ba a wannan lokacin.

Ba tare da mun cika ku da surutu ba,zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:



Post a Comment

0 Comments