Shiga kaga jaruma Rahama Sadau kamar ba itaba shiga kagani

 Shiga kaga jaruma Rahama Sadau kamar ba itaba shiga kagani..














Shiga kaga jaruma Rahama Sadau kamar ba itaba shiga kagani.

Jaruma rahama sadau tana daya daga cikin jaruman masana antar kannywood da tauraruwar su tamika zuwa wani babban mataki wanda ba ko wacca jaruma ce ta samu irin wannan ba.

Amma duda haka jarumar sai sa tayi wani abu wanda ya jawo mata zagi to sai dai duda haka Allah bai sa tauraruwar zata dishe ba domin har yanzu ana yinta sosai da sosai a social media.

Muna fatan Allah ya yimana muwafaka ya kare mu daga fadawa halaka wanda kuma suke cikin halakar idan suna da rabo Allah ya kubutar dashi daga wannan halakar wannan shine karshan rahoto

Post a Comment

0 Comments