Adam a zango ya fusata akan cewar yayi girma da rawa harma ya bukaci ayi Blocking dinsa

 Adam a zango ya fusata akan cewar yayi girma da rawa harma ya bukaci ayi Blocking dinsa













Da alama wannan jarumin ya fusata aka wanda suka fadi wannan maganar saboda yanayin yadda ya mayar da martani kasan cewa yaji dagin maganar saboda shi aganinsa ba wani abu bane da yana yin rawa wanda yace duk wanda yasan shi daman da haka ya sanshi dan haka baiga Dalilin da wasu zasu na cewa ya girma da rawa ba

Duk wanda yasan Adam a zango daman yasan jarumi ne wanda ko acikin jarumai mayan rawane bayan haka ma kuma daman mawaki ne kunga kuwa mawaki a rabashi da rawa ko kadan nidai banga laifin wannan jarumin dan yana kare sana’arsa kuma yana kara gogewa

Da yawa mutane sunce wannan abinda yake be dage yanzu da ace yana da ya babba ai bazaiyi wannan abin ba amma saboda yaga bashi da ita shine yake abinda yaga dama wannan dai idan kuka kalla ba wani dalili bane



Jarumin yace duk wanda ya gaji da ganin abinda yake yi kawai yayi Blocking dinsa domin shi yanzu baya beyewa kowa kawai sana’ar sa ya mayar da hankali akai wannan ko kadan a wajen sa ba wani abu bane dan haka kuma bashi da lokacin dazai tsaya yana mayar da martani aka kowa.

Post a Comment

0 Comments