Maimuna Ado Gwanja Da Murja Yar Tiktok.

Maimuna Ado Gwanja Da Murja Yar Tiktok.

















Alhamdulillah Masha Allah Mamuna matar Gwanja zata koma gidanta Nan bada jimawa ba cikin ikon Allah ansamu kyakkyawan dai daito tsakaninsu inda hakan ke nuna alamun maimuna zata koma gidanta na aure.


Mawaki ado Gwanja ya bayyana cewa har yau har Kuma gobe Yana San matarsa so na hakika bana Wasa ba Dan haka fatan da takeso gurin Al,ummar Annabi shine addu,ar allah basu ikon cin jarabawarsa.


Dama rayuwar duniya Haka take zomu zauna haka Kuma zomu Saba dama Haka abun yake tabbas Babu abun Da yafi hakuri arayuwa hakuri shine asalin komai na rayuwa.


Post a Comment

0 Comments