Auren wuri maganin Zinar wuri labarin yadda ɗan shekara 15 ya auri ƴar shekara 12
Masu iya magana na cewa “Auren wuri maganin zinar wuri” a nan wasu hotuna da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta na cigaba da jawo muhawara inda ake cewa wani matashi ɗan kimanin shekaru 15 ya auri ƴar shekaru 12.
Kuna goyon bayan a riƙa yiwa yara ƙanana auren wuri?
0 Comments