Kalu Innalillahi😭 Wata Makarantar Jinya Dake jahar Kebbi Takori Dalibarta Mai Raye Raye A Man haja Na Tik Tok












Yanzu Yazu Mun Samu Labarin Wata Baiwar Allah Mai Suna (Rahama Sa Idu) Tayi Danashinan Abin Da Tayi A Man Haja Na Tik Tok Wanda Hakan Yazama Sanadiyar Koranta makarantar Datake Karatu A Jahar Kabbe, 

Al Umma Da Dama Sun Tofa Al Barkacin Bakinsu Akan Wannan Al Amarin da Yafru Da Yar Makaranta Wacce Ta Tare A Man Haja Na Tik Tok Duk Da Dai Hakan Bayajamata Fadi Bane A Ban garen Karatunta,

Yan Tok Tok Sunyi Ala Wadai Da Wannan Hukuncin Da Hukumar Ta Dauaka, Daga Bisani Itama Rahama Saidu Ta Tofa Al Barkacin Bakinta Ayayin Datake Kuka Kan Cewa Ba Haka Kawai Yasa Take Tik Tok Ba Hasalima Tana Neman Kudintane A can,©Labaraiblog, More Video.šŸ‘‡šŸ»



Post a Comment

0 Comments