Fitacciyar Jarumar Kannywood Wacce Akafi Sanida Khadija Mai Nun Fashi tasayi Dalle Liyar Mota A Yan Kwana Kwanannan, Hakan Yasa Al Umma Nata Tofa Al Barkacin Bakinsu Akan Wannan Abin Dayafaru,
Masu Zama Agefe Wato Yan Kallo Ma Ana Mutanen Da Suke Nunamasu So Da Kauna Dakuma Sakamasu Ido Akan Sana Arsu Ta Masana Antar Kannywood Sun Fara Tofa Al barkacin Bakinsu Gameda Yadda Mata Suka Fi Samun Maza Kudi A Masana Antar Kannywood Din,
Ammah duk Da Haka Batayi Kasa A gyewaba Tasiyo Dalleliayr Mota Wanda Kaf A Matasan Matan Kannywood babu Wacce Ta Mallaki kamar Wannan Motar A Shekaran Da Muke Ciki Ta 2023,©Labaraiblog,more Video👇🏻👇🏻
0 Comments