Inallillahi Gobara ta yi sanadiyar mutuwar mata da miji da kuma yaran su biyu.... Kalla video.

 




INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN.




Wata mumunar gobara tayi sanadin rasuwar mutane hudu wansa syka hada mata da miji dakuma yaransu guda biyu.




Matar mai suna Bilkisu M Sani da mijinta gobarar ta rutsa dasu ne a daren jiya inda allah ya karbi rayuwar su duk su hudun.


Menu


HausaDailyNews.Com


Search for




 Home/Labarai


Labarai


Inallillahi Gobara ta yi sanadiyar mutuwar mata da miji da kuma yaran su biyu.


Photo of hausadailynews hausadailynewsJanuary 13, 20230 1 minute read




INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN.




Wata mumunar gobara tayi sanadin rasuwar mutane hudu wansa syka hada mata da miji dakuma yaransu guda biyu.




Matar mai suna Bilkisu M Sani da mijinta gobarar ta rutsa dasu ne a daren jiya inda allah ya karbi rayuwar su duk su hudun.




Related Articles




Wannan rashin imani har ina wasu barayin waya sunyi sanadiyar cirewar hanun Wani matashi.


2 hours ago


Kalli video Kan amfanin tsotsar Nono da shansa a likita ce.


8 hours ago


Tirqashi; Dattijon Da Aka Gani A Gidan Mata Masu Zaman Kansu, Wanda Ake Zargi Da Aikata Assha…


4 days ago


Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u Rayiwa Babu tabbas yanzu muke samun rasuwar uba a fim din dadin Kowa.


5 days ago


Lamarin ya baru ne a jihar Kaduna garin Zaria, An gunadan da jana’iza su a safiyar juma’a kaman yadda addinin musulunci ya tanadar.




Muna rokon Allah yaji kansu yay masu rahama, Allah yas annabin rahama yasan da zuwan su ameen.






Shugaban hukumar yan kwan kwana ta kasa yayi magana an mutane su daina shiga da wuta cikin daki, Ya kuma ja hankalin mutane akan su ringa kasge duk wani abun na wuta wannada ba amfani zasi dashi ba.




 



Comments


Popular posts from this blog

Allahu Akbar jaruman kannywood da suka rasu tsakanin 1998 zuwa 2023 .....

By Kannywood news - August 28, 2023

Image

Allahu Akbar Allah me iko kalla jaruman kannywood wa'inda suka rasu daga 1998 zuwa 2023 muna fatan Allah ya jikansu ya gafartamasu. 

READ MORE

Innalillahi Wa’inna Ilaihi raji’un wannan Mutuwar Tayi Matukar Girgiza Masana’antar Kannywood Da Kuma Duniya.

By Kannywood news - September 05, 2023

Image

  Innalillahi Wa’inna Ilaihi raji’un wannan Mutuwar Tayi Matukar Girgiza Masana’antar Kannywood Da Kuma Duniya. A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wannan video ka kalla domin zakaga yadda wannan video ya kasance. Ga video ka kalla.

READ MORE

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanzu yanzu gaskiya tai halinta akan mutuwar Tanimu akawu

By Kannywood news - August 29, 2023

Image

 Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanzu yanzu yanzu gaskiya tai halinta akan mutuwar jarumin kannywood da wasu bata gari ke yadawa a kafafen sada zumunta to ba gaskiyabane.

READ MORE

 Powered by Blogger


Kannywood

Contributors

KANNYWOOD NEWS

PREACHER

Kannywood

Labels

Report Abuse


Post a Comment

0 Comments