Innalillahi Yadda Wani Boka Yake Dawowa Da Mata Budurcinsu Duniya Ina Zaki Damu.

 





Innalillahi Yadda Wani Boka Yake Dawowa Da Mata Budurcinsu Duniya Ina Zaki Damu

An samu wani sabon likitan daji wanda yake taimakon matan da suka rasa budurcin su, yake dawo masu dashi domin suyi zaman aure a cikin mutunci babu tsagwama.


Wannan likita yayi wa mata da yawa aiki kuma sun tabbatar da budurcin su ya dawo tamkar basu taba ganin wani namiji ba a rayuwarsu. Mata da yawa sun yabi aikinshi sannan mata da yawa suna bukatar wannan aiki suna bukatar sanin a ina zasu same shi.


A wani rahoto wannan likita bai bayyana inda yake ba saboda mutane da yawa sun bayyana aikinsa ba akan ka’ida yake ba, a koda yashe jami’an tsaron lafiya zasu iya kama shi.

Post a Comment

0 Comments