Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Ya Rasu Bayan Kammala Alwallar Sallar Magariba a jiya Juma’a.....











Allah Ya Yi Wa Malam Falalu Umar Kakaki Rasuwa Bayan Ya Kammala Alwallar Sallar Magariba Ta Yau Juma’a. 








Za’a Yi Jana’izarsa Gobe Asabar Da Misalin Karfe 10:00 Na Safiya A Kakaki, Cikin Birnin Zaria.







Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Post a Comment

0 Comments