Ali Nuhu ya bayyana cewa ba shi da ra’ayin auren mace fiye da daya.
Jarumin fim din ya ce zaman lafiya da kwanciyar hankalinsu da matarsa ya fi masa komai a yanzu.
A cewarsa yana ganin bai kamata mutum ya kara aure in ba zai iya adalci ba idan ya karo wata matar.
Sarkin Kannywood, Ali Nuhu ya magantu a kan dalilinsa na kin yi wa matarsa, Maimuna kishiya tsawon shekaru Jarumin da matarsa sun shafe tsawon shekaru 20 tare kuma suna da 'ya'ya biyu a tsakaninsu Ali ya bayyana cewa sam auren mace fiye da daya baya cikin tsarinsa kuma yana ganin hakan ya fi masu zaman lafiya da kwanciyar hanka


0 Comments