Yadda zaku magance wasu Abubuwan da suke hana jin dadi a lokacin jima’i wanda ba kowane ya sani ba.

  








Yadda zaku magance wasu Abubuwan da suke hana jin dadi a lokacin jima’i wanda ba kowane ya sani ba.




Da yawa akwai wanda suke yin aure amma sai suce tunda sukai auren basu san dadin da ake cewa ana ji ba a yayin saduwa, wasu ma har mamaki suke na cewa ana jin dadi.


Wani kuma dadin da yake ji guda daya ne shine lokacin da zaiyi inzali, amma banda wannan zaice baya jin komai a lokacin da ake fafatawa.



A yanzu dai mun kawo muku cikekkiyar bidiyon yadda zakuji bayanin abubuwan da suke hana jin dadin jima’in domin ku magance matsalar.


Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.


 Akwai abubuwa da dama da suke jawo wannan Matsala ku saurari bayanin.


Yadda Zaku Magance Matsalar Jin Zafi Yayin Saduwa Kuma Shine;


Yanayi yana faruwa wanda mace zata kasance tana jin zafi a lokacin da ake saduwa (jima’i) da ita.


Hakan yana samuwa ne sakamakon wasu cututtuka da suke damun mace, wanda asalin su suna da asali da tarihin cuta ta dangi, ko kuma cutar dake kama mutum bisa dalilin yanayi na muhalli.


 Wani lokacin kuma yanayin abinci da mace take ci, suna da tushe wajen sa mace taji zafi lokacin da Mijinta yake kwanciya da ita.


Sabida haka, akwai hanyoyi daban daban, wadanda mace zata bi domin magance wannan matsalar.


Wannan wani hadi ne da ake yi don magance zafin saduwa ko

rashin sha’awa ko daukewar ni’ima.




Abubuwan da Mace zata nema domin hada wannan maganin sune kamar haka.


(1) – Garin Habba


(2) – Garin Ridi


(3) – Garin Raihan


(4) – Dabino


Bayan kin samo wadannan abubuwan da yadda zakiyi hadin maganin da kuma yadda zaku sha akan ka’ida.


Za’a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya, a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma 


Post a Comment

0 Comments