An Gudanar Da Sallah da Addu’o’i a Masallacin garin Rano Domin Fatan Kotu Ta Ayyana Gawuna A Matsayin Zaɓaɓɓen Gwamnan Jihar Kano

Wani feji a Facebook ya wallafa kamar haka: Tabbas Allah ya shiga Cikin Al’amuran Gawuna Sallah Nafula, Daga Rano.

Jam’iyyar Apc ta karamar hukumar Rano sungudanar da sallah ta Nafula Domin Karin Neman Nasarar Dr Nasir Yusuf Gawuna Amatsayin gwamnan jihar Kano.

Post a Comment

0 Comments