Tirkashi kalli jaruman kannywood da suka taba shiga gidan yari

  








Tirkashi kalli jaruman kannywood da suka taba shiga gidan yari



Tofa Jerin jaruman kannywood da suka taba shiga prison wato gidan yari kamar yadda arewa web net ya rawaito cikakken labarin .


Wannan lamari a gaskiya kowa yasan shiga gidan yari ba abu ne mai kyau ba kuma shiga gidan yari idan ba tsautsayi ba babu Mai son shiga

Arewa web net ya rawaito wannan jariman yace sune jaruman da suka taba shiga prison a cikin kannywood gaba ki daya .

Mun gode da gudun mawar kallo a wannan site mai albarka Mai suna hausa world news . com domin samun labaran duniya da kuma na siyasa .

Thanks for watching . nun gode

Post a Comment

0 Comments