Tirkashi ansaka kyautar milliyan talatin ga duk wanda ya kamo rarara akan wakar dino melaye.
wani matashi mai suna nasir adam shine ya wallafa wannan bidiyo a shafin sa na tik tok cewa duk wanda ya kamo rararan za, abashi wannan kudi .
saboda yayi wakar dake nuni da cewa ya zagi dino melaye a wata wakarsa daya fitar ma taken alaye barawo ne mun gode kci gaba da ziyartar wannan site mai albarka .
thanks for watching .

0 Comments