Lokaci Yayi Dazan Tona Muku Asiri Sabon Bidiyon Safara’u Ga ‘Yan KannywoodAcikin Kwanakin Nan Naji Wasu Sabon Abubuwa Da Kuma Cece Kuce Akaina Da Mutane Sukeyi, To Lokaci Yayi Da Zan Tona Muku Asiri, Duniya Tasan Halin Da Ake Ciki.”
Wannan Kalamai Na Jarumar Ya Janyo Hankalin Mutane Da Dama Biyo Bayan Ba’a Ga Jarumar Tana Martani Ga Masu Zaginta Ko Kuma Yi Mata Nasiha Akan Abunda Takeyi Ba.
Idan Zaku Iya Tunawa Dai Safiya Yusuf Ta Kasance Tana Harkar Waka A Yanzu Yadda Take Wallafa Bidiyon Wakarta A Shafukanta Na Sada Zumunta, Wanda Har Yanzu Take Takama Da Wasu Kalamai Na Cewa “Ta Bar Sana’ar Wa ‘Yan .
Zamu So Ku Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Rohoto, Mun Gode Da Kasancewa Damu Da Kukayi.
0 Comments