Ikon Allah Wata Mata Kenan da Allah Yayiwa baiwar Gemu Tace ba Zata Kara Askewa ba.

 


Ikon Allah Wata Mata Kenan da Allah Yayiwa baiwar Gemu Tace ba Zata Kara Askewa ba.


Wata matashiya da Allah ya yi wa baiwar gemu, ta ce ba za ta kara aske gemunta ba, kuma tana jin dadin yadda take rayuwa a haka.


Jaridar DW Hausa sune suka wallafa Hotunan wannan Baiwar Allah Me suna Aicha Tendence, Akwai mata da yawa wanda Allah Yake yi masu baiwar gemu fiye da wasu mazan ma.


Wasu Sukan dauki hakan a matsayin Lalura wanda yake takurawa sukunin su, wasu kuma basu dauki Hakan a Matsayin wani Abu ba.

Post a Comment

0 Comments