Tofa mawakin kannywood ado isa gwanja lokaci yayi amma masu hada husumar shafin sada zumunta.

Tofa mawakin kannywood ado isa gwanja lokaci yayi amma masu hada husumar shafin sada zumunta.

Barkanmu dasake haduwa daku a wannan lokaci me albarka ,

Labari da dumiduminsa ...fitaccan jaruminnan Wanda akafisani da Ado gwanja ,ya bayyana matar da zaisake aura a amatsayin matarsa ..

Allah yasanya albarka yakuma bada iKon auranta ..
 
                  Ga cikakken video 👇

Post a Comment

0 Comments