Bidiyon Mutumin Da Ya Sanya Karafa Sama Da 500 A Jikinsa Ya Dauki Hankali












Mutumin mai suna Rolf Bucholz ɗan ƙasar Jamus, yana da kimanin shekaru 63 ya shiga tarihi saboda yawan karafa da suke jikinsa da ya sanyasu domin ado hadi da zanukan Tattoo na wuce kima.

Rolf dan kasar Jamus ya shiga littafin kundin tarihi tun bayan da ya kammala sanyawa jikinsa karafa hadi da sanyawa jikinsa kulalai da kuma huda wasu daga jikin sassan jikinsa.


Yana sanya da karafa sama da 100 kan al’aurarsa, Kana kan labbansa yana da huda sama da hamsin. Jikin yatsunsa an sarrafa su zuwa mayan karfe (Magnet).

Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da akayi da shi yayin bikin bashi lambar girmamawa da rubuta shi cikin littafin kundin tarihi na duniya (GWRB)👉👉 FULL VIDEO 👈👈



Post a Comment

0 Comments