Innalillahi Wa'inna Ilaihir Raji'un Allah Yayima Aisha Muhammad Makeri Jos wadda aka fi sani da Humaira Rasuwa A Yau Juma'a 10/03/2023.👇👇👇











Innalillahi Wa'inna Ilaihir Raji'un Allah Yayima Aisha Muhammad Makeri Jos wadda aka fi sani da Humaira Rasuwa A Yau Juma'a

Allah yajikanta da rahma yasa can yafimata nan duniya ,

Mahaddaciyar Alqur'an ce Allah kasa ta huta 

Alfarman Annabi Muhammad...S.A.W🙏🙏


Post a Comment

0 Comments