Qalu Innalillahi Matashiya Aisha Humaira Ta Rasu, Mahadacciyar Kur’an Wacce Kafin Rasuwar Ta













Qalu Innalillahi Matashiya Aisha Humaira ta Rasu, Mahadacciyar Kur’an Wacce Kafin rasuwar ta tana da Lalura ta rashin gani Allahu Akbar Muna Fatan Allah Yajikan ta Ameen Ya Allah.

Allah Ya yi wa A’ishah (Humaira) rasusa sakamakon rashin lafiya...

Wani abin al’ajabi, a ranar 7 ga watan Janairu 2023 mahaifiyarta ta rasu, ita kuma yau 10/03/’23.

Marigayiya A’isha mahaddaciyar Alqur’ani mai girma ne, ta haɗu da jarabawar makanta kusan shekaru biyu da suka wuce, inda aka yi mata aikin ido a mataki farko, garin yin aiki na biyu Allah Ya karɓi rayuwarta.


               Kalli cikakken video 👇












Allah yajikanki da rahma yasa kinhuta 🙏

Post a Comment

0 Comments