Kai Karan Yan Siyasa Ne Dan Uwarka Dan Ubanka Naziru Sarkin Waka Kuma Sai Nasa An Kamaka Sai Kudinka Su Kwatoka Cewar Rarara Sabuwar Rigima Tasake Barkewa Kalli Video.....











Tirkashi yanzu yanzu sabuwar rigima tasake barkewa dauda kahutu rarara yayiwa naziru sarkin waka tatas ya zazzageshi

Assalmau alaikum barkanmu da sake haduwa daku awannan lokaci me albarka 

Yau ma munsake kawomuku labarai kamar yanda mukasaba 🙏

Toh Mutane sunata mamaki Akan abunda yafaru tsakanin ..Naziru sarkin Waka da Dauda kahutu rarara...

Abun yaba Mutane mamaki da sukaga abunda suke Yi  ba girmansu bane ...bekamata ace sunayin haka ba amatsayinsu na manya hakan be  kamata 

Kodayake wasu sunacewa kudi ne yamusu yawa shiyasa ......

Hausawa sukace fadan da baburuwanka Kallo yafishi dadin Kallo....

 
              Kalli cikakken video 👇



Post a Comment

0 Comments