Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matashiyar Mahadacciyar Kur’ani, Aisha Humaira Ta Rasù Wacce Kafin rasuwar ta tana da La lura ta rashin gani.....











Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matashiyar Mahadacciyar Kur’ani,
Aisha Humaira Ta Rasù Wacce Kafin rasuwar ta tana da Lalura ta
rashin gani.
Allah Ya yi wa A’ishah (Humaira) rasusa sakamakon rashin lafiya.
Wani abin al’ajabi,


 a ranar 7 ga watan Janairu 2023 mahaifiyarta ta
rasu, ita kuma yau 10/03/’23.
Marigayiya A’isha mahaddaciyar Alqur’ani mai girma ne, ta haɗu da
jarabawar makanta kusan shekaru biyu da suka wuce, 


inda aka yi
mata aikin ido a mataki farko, garin yin aiki na biyu Allah Ya karɓi
rayuwarta.
Allah Ya gafarta maki A’isha (Humaira), Ya sa Aljanna ce makomarki.
Wani darasi ga rasuwar yarinyar shine, kusan duk hotuna ko bidiyon
ta da ake ta yadawa a kafafun sadarwa shine wanda take kan karanta
Kur’ani, 


sabanin yadda za ka ga ana nuna hotunan wasu a yayin
badala bayan sun rasu....

Post a Comment

0 Comments