Ga mata: Ga matsi wanda zakiyi shi saura sati biyu aurenki domin jiyar da Ango dadi











Matsi wanda zakiyi shi saura sati biyu aurenki wanda zaki matse sosai ko yatsa sai anyi da gaske zai shiga.

KAYAN HADIN.

(1) ki daka garin zogale ki tankadeshi.

(2) ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya.

(3) ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu Islamic medical centre.


(4) ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ).

(5) ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono)...

Duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa’oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.


HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU.

Ganyen magarya
zogale
bagaruwa
ganyen bagaruwa
alim
sabulun salo
sabulun zaitun
sabulun habbatussauda.
Miski
madararturare

Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya....

Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba.

sabbin nau,ika nanan tafe sai kucigaba dakasancewa da shafinmu mungode

Post a Comment

0 Comments