Hanyoyi guda biyar da mata suke gane namiji mai babban azzakari tabbas mata da yawa sunyi bincike kuma sun tabbatar da hakan....












Kalli bidiyo yadda hanyoyin suke.

Hanyoyi guda biyar da mata suke gane namiji mai babban azzakari tabbas mata da yawa sunyi bincike kuma sun tabbatar da hakan.

AMFANIN HADIN RIDI DA MADARA

1.Yana karawa mace gamsuwa da gamsarda mijinta yayin jima’i

2.Yana kara yawan son yin jima’i domin sha’awa zata qaru.

3.Yana gyara fatar jiki tayi kyau tayi laushi.

4.Yana magance yawan kurajen da ke tsiro a harshe.

5.Yana kara karfin jima’i ga namiji


             Kalli cikakken video 👇


6.Yana magnin yawan fama da rama a jiki sai a zuba hadin a cikin koko mai kyau a sha da safe.

7.Yana Maganin rashin kuzari.

8.Yana karawa jiki lafiya da annashawa

9.Yana gyara ruwan maniyin namiji suyi yawa,su yi yauqi, suyi haske kuma suyi kauri.

10.Yana karawa mata masu shayarwa ruwan nono masu kyau masu lafiya.


11.Yana Maganin yawan tashin zuciya ga mata masu juna biyu.

12.Yana karawa mace mai ciki jini a jiki.

13.Yana kara lafiyar ido da qwaqwalwa.

14.Yana kara yawan sinadiran halitta ga mata da maza.

15.Gembon ciki me sa warin baki.

Wanda madara ke lalatawa ciki yasan yanda zai sha.

Sharadi

Mai Ciwon sugar ba zai sha ba.

Allah ya sa mu dace.🙏

Post a Comment

0 Comments